The Arbitration

The Arbitration
Asali
Lokacin bugawa 2016
Asalin suna The Arbitration
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 112 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Niyi Akinmolayan
'yan wasa
External links

The Arbitration, fim ne na Wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya na 2016, wanda Chinaza Onuzo ya rubuta, wanda Niyi Akinmolayan ya jagoranta, kuma Chinaza Onuzu, Omotayo Adeola, da Zulu Oyibo ne suka samar da shi. Tauraron fim din OC Ukeje, Adesua Etomi, Iretiola Doyle da Somkele Iyamah-Idhalama .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy